iqna

IQNA

kungiyar WISW
Tehran (IQNA) Wannan kungiya mai suna "Islamic Women Initiative in Ruhaty and Equality" wacce ake wa lakabi da WISE kungiya ce mai fafutukar tabbatar da adalci a zamantakewar al'umma karkashin jagorancin mata musulmi kuma manufarta ita ce kwato martaba da matsayin mata da kare hakkokinsu bisa Musulunci na gaskiya.
Lambar Labari: 3488317    Ranar Watsawa : 2022/12/11